Mutane 40 da Akayi Rashi A Zabarmari Sake Maiduguri Borno





 Mutane 40 da Akayi Rashi a Borno

A jiya ranar asabar ansamu cikekkiyar labari ne ta iso na mussaman cewa mutane arba in 40 akayi rashinsu a gona kinsu a jihar borno , zabarmari dake karamar kumar Mafa. rahotannin da ke cewa wasu mutane ne da ba asan su ba ne sun shiga gonaki kuma sukayi barne ga wadannan mutum 40.

Inane Zabarmari a Garin Nigeria ?

Zabarmari ,wani kauye ne dake da tazarar kilomita 25 daga Maiduguri babban birnin jihar Borno,ita wajen wannan garin ansanta ne atun lokacin shekaru da dama abayabaya  kuma ita wannna zabarmarin ya shahara wajen noman shinkafa. inda jama ar borno birni da karkara da kewaye suna anfana da wanna shinfakafa hatta wadanda suke fadin kasar Nigeria  A cewar rahoton, 'yan ta'addar sun kai hari kauyukan, inda suka isa kan babura da dama. Sun rabu gida uku kafin su far wa manomanNigeria 



kamar yadda lamarin yafaru inji ganau, sun shaidawa al umma cews ita wannan lamarin ta faru ne  ta sakamakon mutenen nan sunshiga gonna ta hanyar wata kauye dake nan Zabarmari da ke cikin Ƙaramar Hukumar Mafa ta Borno, kamar yadda wasu mazauna yankin suka bada labari.sabida akwai wand asungan su a hanya suna kan zuwa amma baizata mutanen bane , hakan yasa yayi watsi da lamarin sabida yana yin shigo wansu babu abin soro aciki. Sunyi shiga ne tari irin mutanen kirki 


A yadda jama a suka shaida cewa maharan sun haukan  manoman ne a daidai lokacin da suke da suke girbin  shinkafa. Yadda Kuma bayanai suka fito daga bakin jama a wadanda suke wannan wajen sunce sai da aka daure manoman ne kafinann aka aikata. 

Bayan wannan Masalan da ta faru da aka samu al umman Zabarmari sun shiga tunanin rashin shiga yin noma bayan afkuwan wannan masalan kuma zabar mari yana daya daga cikin gari mai tushan arzikin noman shinkafa a fadin nageria inda sukan ciro shinkafansu zuwa wasu garuruwa dake arewacin Nigeria hakan kum ya shaida cewa ana tunanin za ayi rashin shinkafa bana ta sana diyar wannan lamarin 

Karin Labarin Zabar Mari Bayan Afkuwan Malasan Da Manoman Zabar Mari Suka Shiga .
Ansamu wani bangare da al umman zabar mari sun sami damar cigaba da nomans uawannan garin bayan wannan hadari da ya sami manoma abaya , yayin da al umman zabarmari sun samu saukin  cigabada da fama da wannan noma bayan wannan masalan da suka shiga 

Ayanzu dai ancigaba da zaman lafiya agarin zabarmari kuma nomar shinkafa ta cigaba da tasiri agarin bayan wannan hadari da ya same su kuma ma zauna garin sun cigaba da zama na cikin lafiya da kuma kwanciyan hankali game da abinda yafaru abaya . 

Zaman lafiya ta cigaba ayanzu agarin maiduguri da sauran al umman jaha kuma ana cigaba da gudanar da aiki cikin koshin lafiya da zaman lafiya batare da samun hargitsi ba .Kasuwanci , Noma, Aikin Gomnati da dai sauran cigaban harkokin al ummann garin maiduguri.




Comments

Popular posts from this blog

APC Deputy National Chairman Congratulates Benue State on Local Government Election Victory

Apply for MHPSS Officer at Unique Care and Support Foundation (CASFOD)

NGO Jobs vacancy For Senior Finance Officer