Anyi Garkuwa da marayu a abuja

NetUpdate
0



Labari da duni duminta

Ansamu labari cewa ansace wasu marayu dake gidan marayu a garin naharati a birni abuja inda jama a da dama sun kusa ta kan wannan batun . 

wani mutum da yagani da idonsa ya shedawa yanjarida cewa wasu maten na dauke da manyan bindugogi sunshigo wannan garin da daddare inda suka shigo wannan gidan da aka dauko wannan mutanen har guda 6 . 

Jami an tsaro nigeria sun sheda cewa gaskiya ne kuma mutane 6 shida akayi garkuwa dasu kuma haryanzu suna kan batunsu kan kubutar da wadannan mutanen daga hannun yan garkuwar.


Sun kara da cewa tuni sun bada umarni da arufe duk wani gidan marayau dake wannan gari domin kiyaye hari na biyu kuma suka ce zasuyi anfani da karfinsu domin dakile wannan masala kuma su ceto wadannan mutane.



Sha an in garkuwa a Nigeria a yanzu ya kasance an samu Raguwa sosai musamman ta wajajen garurruwa kamarsu Maiduguri Adamawa , yobe , bauchi , gombe dama wadannan garurruwa na fama da garkuwa ta bokoharam ne  toh amma ansamu sauki sosai , ja mi an tsaro sun ta fafataww da wadannan yan kungiyar domin kawo karshen wannan fitinan . kuma da ikon allah aka samu raguwa sosai.

Ita wannan kungiyar boko haram ta fara garkuwa da mutane da dama agarin maiduguri musamman a hanya ta shie da fita ta maiduguri, kamar hanyar , damaturu zuwa Maiduguri da kuma hanyar karamar hukumar maiduguri wato bama., konduga , gwoza , wadannan hanyoyi , hqnya ce da take.da hadarin gaske inda.ake.fama da garkuwa da dama a wajajen nan .

Garkuwa netupdate.com.ng


Mai girma gomnan borno prof babagana umara zulum yayi iya kokarinsa tum daga hawa mulkimsa har zuwa yau bai taba barin yidima zuwa kananan hukumomi dake garin maidugiri domin kawo saukin fama da fannin rashin.tsaro, babu dare babu rana mai girma gomnan borno yana ta fama da yin haka, toh amma Daga karshe an samu saukin garkuwa da hare haren boko haram .



Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)