Yadda zaku samuTallafin N30,000 na SurvivalFund MA 3

NetUpdate
0

 

Yadda Zany Same Tallafin Gomnatin Naira Dub Tualatin N30,000Kowani WATS MA SurvivalFund.

Menene Survival Fund

Survival Fund Tallafine do gomnatin Nigeria ta kirkiro domin tallafawa yankasa sabida rushewar tattalin arziki da ya rushe ta sanadin wannan annoban da ta shigo tasaka alumma cikin talauci shine gomnatin nigeria ta dauko nauyin tallafawa masu kananan kasuwanci dakuma wadanda suke da kampani don samin damar wannan tallafi na dubu talatin. N30,000.


SurvivalFund takasu kashi biyu

Payroll= wannnan tsarin anbudeta domin tallafawa wadanda sunyi register da kampanin su da CAC. Ma anar CAC corperate affairs commision  ita takardar tabbatar da kampani domin gomnati ta san da ita.

Shikuma pay roll ana rehister sa ne ta hanyar mutumin da yake da kampani sai yayi register kuma sai ya daura ma aikatansa gudu goma . dukkaninsu zasu sami naira dubu N30,000


Individual :  shikuma individual ajyi sane ma kowani dan kasuwa ko da bashi da kampany . anyi wa masu kanana nan kasuwanci .


YADDA ZAKU CIKA SURVIVALFUND

Kushiga Shafin su ta wannan adresshinsu kamar haka.

https://www.survivalfund.gov.ng

do gymnastics Nigeria to Sanar do 

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)